• Sakataren gwamnatin jihar, Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi, ne ya sanar ta hannun Babban Daraktan Yada Labarai na Mp4Moviez gidan gwamnatin jihar, Isma’ila Uba Misilli a yammacin ranar Litinin.

    A cewar sanarwar, kwarewar BF Sexy Video Ibrahim Isa a aikin jarida ta sa aka ba shi muƙamin kuma aikinsa ya fara nan take daga nada shi.

    Ibrahim Isa, ya share sama da shekaru 20 yana aikin jarida a sashen Hausa na BBC kafin ba shi Mp4Moviez wannan matsayi.
    Kwararre ne a Bollyflix bangaren shirye-shirye da gabatarwa da karanta labarai, wanda ake ganin kwarewar tasa za ta kawo Ofimyzilla ci gaba mai ma’ana wa Gidan Rediyo da Talabijin mallakar jihar.

    Sanarwar ta bayyana kwarin guiwar jagorancin Ibrahim Isa zai kawo ci gaba ga GMC kuma ya filmyzilla zo ne a lokacin da zai bayar da gudumawa wajen ciyar da harkar yada labarai gaba.

    Ibrahim Isa dai kafin fara aikinsa 4filmyzilla a BBC, tsohon m’aikacin gidan Radiyo da Talabijin na jihar Gombe ne.

kqxs